Monday, December 23, 2013

Sanarwa

A Yunkurin Majalisar Matasan Arewa ta furkar jan hankali da wayar da kan mtasa, kan fafutukar da-kile sha da ta'ammali da miyagun kwayoyi, wand za'a fara a jihohi bakwai na Arewa maso Yamma. Kwamitin tuntuba na kasa ya amince da samar da kwamitittuka uku kamar haka.
  1. Kwamitin Jagoranci da bada Sahawrwari (Guidance and Counselling) 
  2. Kwamitin Yada Labarai (Media and Publicity)
  3. Kwamitin Iyaye Mata (Mothers Committee)
Wannan sako ne daga babban kwamitin tuntuba na ksasa kan taron gangami na jan hankali da wayar da kan matasa na Northern Youth Assembly (Majalisar Matasan Arewa).